Dadin Kowa EP 113
Kamun da jami’an tsaro su ka yi wa Timo wata babbar nasara ce gare su, shin hakan zai kai ga fallasuwar asirinsu ko kuma za ta sauya zani ne? A bangaran Alawiyya tura ta kai bango wahala ta yi wahala cikin gidansu, shin akwai wani sauki ko haka za su kasance har abada. Domin ganin yadda za ta kaya mu hadu shirin Dadin kowa kashi na 113
FILE INFORMATION
Name | Dadin Kowa EP 113 |
---|---|
Channel | AREWA24 |
Views | 154,938 |
Like | 587 |
Duration | 45:11 |
Uploaded On | 23 March 2017 |